Annor Dental Clinic

Annor Dental Clinic This group was created to share our ideas

Shin kun taba fama da irrin wannan abun?Yana yawan fitowa akasan lebe harshe ko Kuma wani waje me laushi acikin baki, in...
13/04/2026

Shin kun taba fama da irrin wannan abun?
Yana yawan fitowa akasan lebe harshe ko Kuma wani waje me laushi acikin baki, in yafito bazama zakayi ba ya hanaka cin abinci ba zuwa zakayi wajen likitan hakori yaduba Maka amaka abunda yadace yanada magani

Menene tambayayoyinku akanshi?
Zaku iya aiko mana da tambayoyinku
Ashirye muke mu amsa muku!
Annor Dental Clinic Nuraddeen Sulaiman Randagi Dentists Noor

Stay turn
12/04/2026

Stay turn

Small but painful
12/04/2026

Small but painful

Immediate partial denture Annor Dental Clinic Dentists Noor
11/04/2026

Immediate partial denture
Annor Dental Clinic
Dentists Noor

Every March 20th is a world oral health day Happy world oral health day Here is a simple way to take care of your mouth ...
25/03/2026

Every March 20th is a world oral health day
Happy world oral health day
Here is a simple way to take care of your mouth
Brush your teeth twice daily, and floss
Visit your dentist regularly at least twice in a year
Avoid sugar drinks and snack

KO WACE 20th GA watan maris rana ce takula da lafiyan baki ta duniya
Muna muku barka da wannan Rana
GA wasu hanya masu sauki dan kula da lafiyar baki
Wanke baki sau biyu a Rana
Ziyartan likitan hakori akalla sau biyu a Rana
A guji cin abinci mai zaki sosai da abubuwan da aka sarrafa dayawa


Annor Dental Clinic

Address

Maigwari Community College Of Health Science And Technology Birnin Gwari
Birnin Gwari

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Annor Dental Clinic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Annor Dental Clinic:

Shortcuts

Share